YEHOO
by Baauer
From the album: Planet's Mad
Track 4 of 12 on Planet's Mad (2020).
Duration: 3:22
Lyrics for YEHOO
Asslah mu alaikum Asslah mu alaikum Asslah mu alaikum Asslah mu alaikum Yara kufuto Zinder Manya kufuto Zinder Yara kufuto Zinder Manya kufuto Zinder Hummmm Zinder zauran mutunci Ba mai samu cikin kunci Hankalin mu kwance muke macci Bama barin yaro cikin maraici Ina bukatar fankasu Zanci Ko kosay da fankey akwai bambanci